Skip to main content

Rayuwar karya yazama ruwan dare ashafin instagram

Matasan zamani na anfani da shapin domin yima yan mata karya<chilling>
don nuna rayuwar karya wato ta kafan social media da anfanin  da wanan shapi  don yada munufa na karya kadaan daga cikin wanda suka fi sha hara a wannan karyan sune
1-Bilalgy"bilal ado gaya" 


Mezama a garin kano hottoro tsamiyar boka

Comments

Popular posts from this blog

Wanne abinci ya kamata mu rinka ci?

Wanne abinci ya kamata mu rinka ci? Yayin da ake samun karin shawarwari masu karo da juna game da abinci mai rai da lafiya, me ya kamata mu rika ci domin mu zauna lafiya? Gwamnatin Burtaniya a baya-bayan nan ta sake nazarin shawarwarinta kan irin abincin da yake gina jiki ta hanyar kallon hujjar da ke a bayyane. Littafin da ke bayanin irin abincin da ya kamata mu rika ci na Eatwell Guide ya jero manyan rukunnan abinci guda biyar da ya kamata a ce muna ci, da kuma abubuwan da za mu takaita ci ko kuma kaucewa ci. Kitse/Maiko Kitse yana da muhimmanci a cikin abincinmu. Muna bukatar mu ci kitse domin mu zauna lafiya. Amma kuma kada mu rinka ci da yawa. A littafin abinci na Eatwell Guide, kitse ya kunshi mai da kuma man shanu. Ana daukar man zaitun da man girki a matsayin wadanda suka fi lafiya fiye da man alade da kuma man shanu. Amma ba kowa ba ne ya amince da haka. Wasu na ganin cewa gwanda man shanu. Amma ka tabbatar cewa ba ka ci da yawa ba. Madara Madara da cu...

Shin kokasan rashin shan ruwa yakan ja idon mutum ya bushe

                                  Shin kokasan rashin shan ruwa yakan ja idon mutum ya bushe Shin kokasan rashin shan ruwa yakan ja idon mutum ya bushe? Domin kauracewa hakan kurika shan ruwa akai akai sannan kuyi anfani da eye drops wanda likitanku ya rubuta maku. daga   O.D yasir Isa MAgaji